Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Masu sauraren rediyon faransa cikin shirin ra'ayoyin masu saurare

Sauti 15:00
Ra'ayoyin masu saurare sashen hausa na rediyon Faransa
Ra'ayoyin masu saurare sashen hausa na rediyon Faransa AFP PHOTO / PAPY MULONGO

A yau juma'a gidan rediyon Faransa kan baku damar kira dama bayar da ra'ayoyin ku dangane da batutuwa da ke ci maku tuwo a kwariya.Shirin na yau juma'a ku na tareda Garba Aliyu Zaria.