Wasanni

kwallon tuntun ko kuma Badminton a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin na makon zai tattauna ne game da yadda wasan kwallon tuntun ko kuma Badminton a Turance ke ci gaba da samun karbuwa musamman tsakanin manyan Mutane masu shekaru 70 a Najeriya, in da kuma za ku ji dalilansu na bai wa wannan wasa muhimmanci fiye da sauran wasani a duniya tareda Abdurahamane Gambo . 

wasan kwallon tuntun ko kuma Badminton
wasan kwallon tuntun ko kuma Badminton
Sauran kashi-kashi