Al'adun Gargajiya

Al'adar Dambe a kudancin Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna game da Damben gargajiya inda mutanen yankin kudancin Najeriya suka rungumi al'adar ta hausawa.

Filin Dambe a wasannin kasa da ake gudanarwa a birnin Legos karo na 18 a Najeriya
Filin Dambe a wasannin kasa da ake gudanarwa a birnin Legos karo na 18 a Najeriya RFI/Awwal Janyau