Ilimi Hasken Rayuwa

Sabbin hanyoyin samun makamashi- Shiri na biyu

Sauti 10:03
Dr AbdulHakim Baba Ahmad Kwararre kan ilimin sarrafa makamashi, a Najeriya.
Dr AbdulHakim Baba Ahmad Kwararre kan ilimin sarrafa makamashi, a Najeriya. RFI Hausa/Bashir

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna kan sabbin hanyoyin samar da makamashi da ba su gurbata muhalli. Shirin ya tattauna da masana da suka halarci taron Makamashi da aka gudanar a Jami'ar Sokoto.