Najeriya

An hana Bahaya da kama-ruwa a jeji da kan titi a Gombe

Gwamnan Jahar Gombe Alh Ibrahim Dankwambo
Gwamnan Jahar Gombe Alh Ibrahim Dankwambo Leadership Newspaper

Hukumomin jihar Gombe a arewacin Najeriya sun haramta bahaya da kama-ruwa a unguwanni ko daji da manyan tituna, inda aka tanadi kotunan tafi-da-gidan-ka na musamman domin hukunta wadanda ke gurbata muhalli daga wannan dabi'ar. Sai dai kamar yadda zaku ji a wannan rahoton na Shehu Saulawa, ana ja-in-ja game da aiwatar da dokar.

Talla

An hana Bahaya da kama-ruwa a jeji da kan titi a Gombe

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.