Matsalar da zaizayar kasa ke haifarwa a Nijar
Wallafawa ranar:
Sauti 20:01
Shirin Muhallinka Rayuwarka a wannan makon ya duba matsalar da zaizayar kasa ke haifarwa a Jamhurriyar Nijar.