Nijar

Shugaban Jamhuriyar Nijar ya dau alkawalin shirya Zabe a karshen wa'adin mulkin shi

Issoufou Mahamadou Shugaban Jamhuriyar Nijar
Issoufou Mahamadou Shugaban Jamhuriyar Nijar today.ng/news/africa

Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadu Issifu a wata ganawa da manema labarai dangane da zagayowar cikon shekara daya da lashe zaben kasar tenuwa ta biyu ya jaddada aniyar sa na sauka daga karagar mulkin kasar dama shirya zabubuka cikin gaskiya da adalci a karshen wa’adin mulkinsa a shekara ta 2021… 

Talla

Shugaban na Nijar mai shekaru 65 ya na mai fatar gani Demokradiyya ta ci gaba da bunkasa, ida ya bayyana cewa kasar Nijar zata ci gaba da taka gaggarumar rawa ta fuskar inci wacce kasashe za su yi koyi da ita.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.