Tarihin Ahmed Kathrada na kasar Afrika ta Kudu
Wallafawa ranar:
Sauti 20:15
Shirin Tambaya da Amsa ya mayar da hankali kan sanin tarihin marigayi Ahmed Kathrada na kasar Afrika ta Kudu da suka yi zaman gidan yari da tsohon shugaban kasar Nelson Mandela na tsawon shekaru.