Zambia

Shugaban Zambia ba zai tsoma baki game da tsare Jagoran Adawa ba

Shugaban Zambia  Edgar Lungu
Shugaban Zambia Edgar Lungu DR

Shugaban Kasar Zambia Edgar Lungu yce sam ba zai tsoma bakinsa ba cikin zargin cin amanan kasa da ake yi wa Madugun Adawan kasar Hakainde Hichilema.

Talla

‘Yan Sanda ne  suka kama madugun adawan a cikin mako mai karewa saboda kin kaucewar ayarin motocin shugaban kasar da suka biyo wata hanya a birnin Lusaka.

Talata mai zuwa ake sa ran yanke hukunci gameda irin zargin da ake masa.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.