Tambaya da Amsa

Wasa tsakanin Katsinawa da Gobirawa

Sauti 19:48
Masarautar Katsina a Najeriya
Masarautar Katsina a Najeriya jumia

Shirin tambayoyi da amsa na wannan makon ya amsa tambayoyi da dama da suka hada da wasan barkwanci tsakanin Katsinawa da Gobirawa, da tambaya kan cutar Sankarau da ta hallka mutane fiye da 400 a Najeriya da kuma bayani akan Guguwa da aka fi samu a lokacin zafi..