RFI Hausa

An taya RFI Hausa murnar shekaru 10 a Facebook da Twitter

'Yan Koroso a bikin cika shekaru 10 na RFI Hausa
'Yan Koroso a bikin cika shekaru 10 na RFI Hausa RFIHAUSA/Awwal

Masu Saurare da dama ne suka taya RFI Hausa murnar cika shekaru 10 ta hanyar wallafa sakwanni a shafukan zumunta na Facebook da Twitter. Mun dauko kadan daga cikinsu.

Talla

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.