Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Azumi: Ana kukan tsadar kayan Masarufi a Nijar

Sauti 10:00
Harabar wasu shagunan 'Yan kasuwa a Maradi
Harabar wasu shagunan 'Yan kasuwa a Maradi wikimedia
Da: Awwal Ahmad Janyau

Shirin Kasuwa a Kai maki dole ya yi nazari kan tsadar kayan masarufi a Nijar a yayin da ya rage kwanaki a soma azumin Ramadan. Shirin ya diba dalilai da suka haifar da tsadar kayayyakin musamman a reshen Maradi cibiyar hada hadar kasuwanci a kasar

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.