Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Hauwa Biu, kan ranar Iyaye

Sauti 03:19
flickr.com / CC Gustave Deghilage
Da: Awwal Ahmad Janyau

1 ga watan Juni, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don jinjina wa iyaye game da gagarumar rawar da suke takawa wajen kula da ‘ya’yansu da sauran al’amuran da suka shafi dawainiyar gida. To sai dai har yanzu wasu iyayen na ci gaba da nuna rashin kulawa kan ‘ya’yansu, abin da masana ke kallo a matsayin musabbabin gurbacewar tarbiya a tsakanin al’umma. Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna da Farfesa Hauwa Biu, mai nazari kan zamantakewar dan Adam a Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.