Najeriya

Ana kuka da shafin N-Power a Najeriya

Shafin N-Power na daukar matasa aiki a Najeriya
Shafin N-Power na daukar matasa aiki a Najeriya n-power

Gwamnatin Najeriya ta sake kaddamar da shirin daukar matasa aikin yi na N-POWER karo na biyu, in da ake sa ran daukar ma’aikata dubu dari uku a wannan karo. Sai dai kuma kamar wancen tsarin na farko, a wannan karo ma, matsaloli sun fara dabaibaye shirin musamman yadda shafin hukumar ke da wuyar sha’ ani. Abubakar Isah Dandago Ya ziyarci cibiyoyin yin rijistar a birnin Kano kuma ya aiki da rahoto.

Talla

Ana kuka da shafin N-Power a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.