Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bashir Nuhu Mabai na Jami’ar Dutsinma

Sauti 03:34
Shugaban Amurka Donald Trump
Shugaban Amurka Donald Trump REUTERS/Kevin Lamarque
Da: Salissou Hamissou

Shugaban Donald Trump zai sanar da dakatar da duk wata yarjejeniyar hada hadar kasuwanci tsakanin Amurka da Cuba, Kamar yadda ya yi alkawali a lokacin yakin neman zabensa kan yarjejeniyar da magabacinsa Barack Obama ya cimma da shugaban Cuba Raul Castro a 2014. Mahaman Salisu Hamisu ya tattauana da Dr Bashir Nuhu Mabai na Jami’ar Tarayyar da ke garin Dutsinma a Jihar Katsina a Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.