CAF

Kuri'ar jin ra'ayin Jama'a game da makomar Gasar cin kofin Afirka

RFI

Hukumar kwallon kafar Afirka (CAF)  za ta tattauna makomar gasar cin kofin Afirka (CAN), daga 18 zuwa 21 ga watan Yulin 2017 a Maroko. Gasar da ake gudanarwa duk shekaru biyu, shin ko ya kamata a buga gasar duk shekaru hudu? Ko ya kamata a buga gasar a watan Yuni/Yuli maimakon Janairu/Fabarairu? Amsa wadannan tambayoyi na RFI daga 22 ga watan Yuni zuwa 17 ga watan Yuli da za a fitar da sakamako a ranar 18 ga watan Yuli.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.