Muhallinka Rayuwarka

Noman Shinkafa a Arewa Maso Gabashin Najeriya

Sauti 20:04
Wasu kananan manoma a kudancin Najeriya
Wasu kananan manoma a kudancin Najeriya rfi

Cikin wannan shiri na Muhallinka Rayuwarka wanda Nura Ado Sulaiman ke gabatarwa za'a ji wasu daga cikin matsalolin manoman shinkafa a Arewa maso gabashin Najeriya.