Tarihin Afrika

Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 2/6

Sauti 19:31
Hissene Habre na kasar Chadi
Hissene Habre na kasar Chadi FILES / AFP

Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin ya yi bayani ne kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissene Habre.