Bakonmu a Yau

Dr Aliyu Hong: Tasirin taron kungiyar tarayyar Afrika karo na 29

Wallafawa ranar:

A yau Talata ake kammala taron kasashen nahiyar Africa a birnin Addis Ababa na kasar Habasha. Sai dai a wannan karon wasu daga cikin shugabannin kasashen nahiyar basu samu damar halartar taron ba. To ko hakan zai yi tasiri kan nasarar taron? Zalika kum wane hali kungiyar tarayyar Africa ke ciki ta fuskar tattalin arziki? Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dr Alilyu Idi Hong tsohon Ministan harkokin waje na Najeriya.

Shugabanni da kuma wakilan kasashen nahiyar Africa a birnin Addis Ababa na kasar Habasha, yayin gudanar da taron da suka yi karo na 29.
Shugabanni da kuma wakilan kasashen nahiyar Africa a birnin Addis Ababa na kasar Habasha, yayin gudanar da taron da suka yi karo na 29. en.people.cn