Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi: Batutuwan da suka shafi al'ummah

Sauti 14:29
JUSTIN TALLIS / AFP

Kamar yadda aka saba a dukkanin ranakun Juma'a shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokacin ya baku damar tofa albarkacin bakin ku ne kan al'amuran da ke ci muku tuwo a kwarya, lamurran da kuke bukatar jan hankalin hukumomi a kai, da dai sauran al'amura na yau da kullum.