Mu Zagaya Duniya

Jana'iza da ta'aziyar rasuwar Dan Masanin Kano

Sauti 21:04
Dan Masanin Kano, Dakta Yusuf Maitama Sule a Lokacin da yake Hira da RFI Hausa
Dan Masanin Kano, Dakta Yusuf Maitama Sule a Lokacin da yake Hira da RFI Hausa RFIHausa/bashir

Shirin Mu Zagaya Duniya ya mayar da hankali ne kan rasuwar shahararren dan siyasar Najeriya kuma dan kishin kasa Alhaji Yusuf Maitama Sule. Shirin ya kuma yi nazari akan wasu muhimman labaran da suka faru a mako.