Tambaya da Amsa

Rayuwar Marigayi Dan Masanin Kano Yusuf Maitama Sule

Wallafawa ranar:

Shirin ya amsa tambayoyin da masu saurare suka aiko inda suka nemi bayani akan rayuwar Marigayi Alhaji Yusuf Maitama Sule Dan Masanin Kano da Allah Ya yi wa rasuwa. Shirin ya tattauna da abokinsa kuma amininsa Galadiman Katsina Mai tsohon Alkalin Alkalan Najeriya mai Shari'a Mamman Nasir. Sannan akwai tambaya akan asalin Aula Sarkin dubara.

Marigayi Alhaji Yusuf Maitama Sule Dan Masanin Kano
Marigayi Alhaji Yusuf Maitama Sule Dan Masanin Kano youtube