Bakonmu a Yau

Sanata Umar Kumo kan rikicin PDP

Sauti 03:20
Tutar jama'iyar PDP mai mulki a Najeriya
Tutar jama'iyar PDP mai mulki a Najeriya

Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da Sanata Ahmad Makarfi a matsayin shugaban Jam’iyyar PDP bayan kwashe watanni ana takun saka tsakanin shi da bangaren Sanata Ali Modu Shariff. Alkali Rhodes Vivour da ya karanta hukunci ya bayyana cin tarar Shariff kudi naira 250,000 saboda karya ka’idojin shari’a. Dangane da wannan hukunci, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sanata Sai’du Umar Kumo, daya daga cikin jiga-jigan PDP.