Kamaru
Gwamnatin Kamaru ta mayar da martani zuwa Amnesty International
Gwamnatin kasar Kamaru ta mayar da martini zuwa kungiyar Amnesty International ,wacce ta bayyana cewa ta nada sheidu dake nuna ta yadda dakarun Gwamnati suka azabtar da farraren hula da ake tuhuma da cewa yan kungiyar Boko Haram ne.
Wallafawa ranar:
Talla
Issa Tchiroma kakkakin Gwamnatin kasar ta Kamaru ya bayyana bukatar hukumomin kasar na samu Karin haske daga kungiyar Amnesty.
Elhaj Tchiroma ya tabbatar da kokarin Gwamnatin kasar ta Kamaru wajen fadakar da jami’an tsaro kan muhimancin kare hakin bil Adam.
Hukuma zata hukunta duk jami’in da aka sama da hannu a batun azabatar da jama’a.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu