Cote d'Ivoire

Shugaban Majalisar Cote D'Ivoire ya nemi gafara

Shugaban Majalisar Cote D'Ivoire Guillaume Soro  tareda Alassane Dramane Ouattara  da Daniel Kabaln Duncan
Shugaban Majalisar Cote D'Ivoire Guillaume Soro tareda Alassane Dramane Ouattara da Daniel Kabaln Duncan REUTERS/Thierry Gouegnon

Shugaban Majalisar dokokin Cote d’Ivoire Guillaume Soro ya nemi gafarar yan kasar dama tsohon Shugaban kasar Laurent Gbagbo dake tsare a gidan yarin kotun hukunta manyan laifuka dake Hage.

Talla

Guillaume Sorro tsohon dan tawaye da ya kama aka kawar da Laurent Gbagbo daga madafan ikon kasar a rikincin zabe na shekara ta 2010 zuwa 2011 ya bayyana cewa ya yi nadama.

Sai dai wasu yan kasar na kalon haka da salon siyasa kamar dai yada rahotani ke nuni cewa Shugaban Majalisar Guillaume na da niyar tsayawa takarar Shugabancin kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI