Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Gina Kamfanin sarrafa Albasa zai gagari Nijar

Sauti 10:00
Ana noman Albasa sosai a Nijar
Ana noman Albasa sosai a Nijar agric.net
Da: Awwal Ahmad Janyau

Shirin Kasuwa ya diba wani yunkuri ne kafa wa manoma kamfanin sarrafa albasa da ke neman kubucewa Nijar zuwa Senegal inda za ta yi nasarar samun damar gina wani makeken kamfanin sarrafa albasa da a farko ya kamata a gina a yankin Madawa da ke cikin jamhuriyar Nijar. Shirin ya tattauna da manoman albasa a Nijar kan matakin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.