Guinea Bissau

Gwamnatin Bissau ta rasa makama

Masu zanga-zanga dauke da tutoci a Guine  Bissau
Masu zanga-zanga dauke da tutoci a Guine Bissau Movimento de Cidadãos Inconformados com a Crise Política na Guin

Ma’aikata a kasar Guinea Bissau sun fara yajin aikin kwanaki uku domin neman karin albashi da kuma biyan su hakkokin su da suke bin Gwamnatin bashi.

Talla

Kungiyar ma’aikatan ta kasa baki daya ta kira yajin aikin gama gari inda take neman a kara albashi mafi kankata daga kudi Cfa 19,200 zuwa Cfa 59,000 da kuma biyan bashin ma’aikatan tun daga shekarar 2003.

Rahotanni sun ce an rufe daukacin ma’aikatun gwamnati dake Bisau banda babban asibitin birnin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.