Nijar

Sakamakon jarawabar malaman kwantaragi a Nijar

Aji na karatu a makaranta
Aji na karatu a makaranta RFI/Coralie Pierret

Hukumomin Nijar sun bayyana sakamakon jarawabar malaman kwantaragi da aka gudanar a kasar domin tantance malaman jabu da kuma wadanda suka cancaci koyarwa.

Talla

Malamai da dama sun kauracewa jarabawar da aka gudanar a Ranar 15 da 16 ga watan Yulin sakamakon kiraye kirayen da 'ya'yan kungiyar malaman da suka yi na a kaurace wa jarabawar.

Ministan ilimin tushe Daouda Marte ya kawo Karin haske dangane da hanyoyin da suka bi wajen shirya wannan jarabawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.