Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Kujerar Hajji da ba guzuri ta fi arha a bana a Najeriya

Sauti 10:15
Sama da Naira miliyan daya da rabi maniyata suka biya kujerar hukumar Alhazzai a Najeriya
Sama da Naira miliyan daya da rabi maniyata suka biya kujerar hukumar Alhazzai a Najeriya dailytrust
Da: Awwal Ahmad Janyau

Shirin ya tattauna ne kan farashin kujerar Hajji a Najeriya musamman banbanci tsakanin farashin kujerar hukumar alhazzai da kuma kujerar da ba guzuri da ake kira ta jirgin yawo ta kamfanoni masu zaman kansu da ke aikin hidima da alhazzai.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.