Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Me ke janyo dogayen layin ATM a lokacin Albashi?

Sauti 10:02
Mutane na shan wahala wajen cirar kudi a lokacin da aka biya albashi
Mutane na shan wahala wajen cirar kudi a lokacin da aka biya albashi pulse
Da: Awwal Ahmad Janyau

Wata matsala da ake fuskanta a Najeriya shi ne dogon layin masu cirar kudi a ATM na banki musamman ma a lokacin da aka yi albashi. Shin ko me ke janyo haka? Injinan cirar kudin ne suka yi karanci ko ko hakan na nuna girman yadda mutane ke dogaro da albashi?

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.