Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Tikitin jirgin sama na tsada a Najeriya

Sauti 10:16
Tashar jirgin sama ta Murtala Muhammad a Lagos.
Tashar jirgin sama ta Murtala Muhammad a Lagos. naija.com
Da: Awwal Ahmad Janyau
Minti 11

Shirin ya tattauna ne kan farashin kujerar fasinjan jiragen da ke jigila sama a sassan Najeriya, inda ake kuka da tsadar farashin tikitin jirgin. Shirin ya tattauna da wasu fasinjan jirgin na karamar kujera ko babba, tare da jin ta bakin daya daga cikin kamfanin hakarar sufurin jiragen a Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.