Tambaya da Amsa

Tarihin Dokta Sanoussi Jackou daga Jamhuriyar Nijar

Sauti 20:00
Sanoussi Tambari Jackou Mai ba Shugaban Nijar Shawara game da Tattalin arziki
Sanoussi Tambari Jackou Mai ba Shugaban Nijar Shawara game da Tattalin arziki

A cikin shirin tambaya da amsa daga sashen hausa na rediyon Faransa RFI,masu saurare sun bukaci Garba Aliyu ya  kawo masu tarihin dan siyasar Nijar Dokta Sanoussi Tambari Jackou.