Isa ga babban shafi
Agadez

An shafe kwanaki uku ana bikin al'adun Abzinawa a Agadez

Kirar kayan adon Gargajiya a Agadez Jamhuriyar Nijar
Kirar kayan adon Gargajiya a Agadez Jamhuriyar Nijar RFI Hausa/Awwal

A yau Litinin ake kammala babban bikin shekera-shekara na abizinawan Agadez da ake kira Biyano, bayan share tsawon kwanaki uku ana nuna al’adun mutanen Azbin a birnin Agadez da ke arewacin Jamhuriyar Nijar. Wakilinmu a Agadez Umar Sani na dauke da karin bayani a rahoto da ya aiko.

Talla

An shafe kwanaki uku ana bikin Abzinawa a Agadez

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.