Kamfanonin sarrafa shinkafa sun fara yawaita a Najeriya

Sauti 10:32
Injiniya Iliyas Nazifi Khalid ke kefa injinan sarrafa Shinkafa
Injiniya Iliyas Nazifi Khalid ke kefa injinan sarrafa Shinkafa Dandago/RFI

Shirin Kasuwa a kai maki dole ya yi bayani kan yadda Injiniya Ilyas Nazifi ya kera wa mutane da dama injinan sarrafa shinkafa bayan hirarsa ta farko da RFI hausa. Shirin ya kai ziyara daya daga cikin kamfanonin da suka ci amfanin fasahar da Ilyas a garin Gusau Jihar Zamfara.