Isa ga babban shafi
Nijar

An yi bikin ranar Malamai cikin juyayi a Nijar

5 ga watan Oktoba ne ake bikin ranar Malamai ta duniya
5 ga watan Oktoba ne ake bikin ranar Malamai ta duniya LA Bagnetto
Zubin rubutu: Awwal Ahmad Janyau
Minti 5

Yayin da Malaman makaranta na duniya ke tuni da ranar malamin makaranta cikin nutsuwa da alfahari malaman makarantar kasar Nijar na tuni da ranar ne cikin juyayi da bakin ciki saboda halin da malaman ke ciki musamman masu aiki a karkashin tsarin kwantaragi inda dubbai suka rasa aikinsu bayan wata jarabawar tantancewar da aka yi , don ware wanda ba su cancanta su zama malaman ba. Kamar yadda za ku ji a rahoton Wakilinmu na Damagaram Zinder Ibrahim Malam Tchillo.

Talla

An yi bikin ranar Malamai cikin juyayi a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.