Najeriya

Kasuwar Kifi ta farfado a Maiduguri

Kasuwar Kifi ta Tashar Baga a Maiduguri Jihar Borno a Najeriya
Kasuwar Kifi ta Tashar Baga a Maiduguri Jihar Borno a Najeriya RFIHAUSA/Awwal

Kasuwar Kifi ta farfado a tashar Baga a garin Maiduguri Jihar Borno bayan shafe shekaru hudu ba a shigo da kifi a kasuwar saboda matsalar tsaro a yankunan da ake kamun kifi a jihar. A shekarar 2014 ‘yan kungiyar Boko Haram suka kai wani mumunar hari a garin Baga inda rayukan mutane da dama suka salwanta, amma yanzu tsaro ya fara inganta kamar yadda a Baga kamar yadda Wakilinmu Bilyaminu Yusuf da ya ziyarci kasuwar kifin a Maiduguri ya aiko da rahoto.

Talla

Kasuwar Kifi ta farfado a Maiduguri

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.