Najeriya

Najeriya ce ta 27 inda ‘Yan mata ke fuskantar koma-baya

Ilimin 'yaya mata na fuskantar barazana a Najeriya
Ilimin 'yaya mata na fuskantar barazana a Najeriya Akintunde Akinleye/Reuters

A yayin da ake bikin ranar kananan yara mata da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a yau 11 ga watan Oktoba, wani sabon rahoto ya nuna cewa, Najeriya ce kasa ta 27 da ‘yan mata ke fuskantar koma-baya wajen samun ilimi a duniya.

Talla

Alkalumma hukumar UNICEF da ke kula da kananan yara ya danganta wasu al'adu musamman na dorawa mata talla da aure da wuri a matsayin dalilan da ke dakile rayuwar 'ya mace. Wakilinmu a Bauchi Shehu Saulawa ya halarci wani gangami bikin ranar Yara matan da aka gudanar a Najeriya kuma ya aiko da rahoto.

Najeriya ce ta 27 inda ‘Yan mata ke fuskantar koma-baya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.