ECOWAS-CEDEAO

Kaddamar da cibiyar tattara bayanai tsaro na kasashen Ecowas a Mali

Ibrahim Boubacar Keïta Shugaban kasar Mali
Ibrahim Boubacar Keïta Shugaban kasar Mali Ahmed OUOBA / AFP

A jiya asabar Shugabanin kasashen Mali da Togo sun halarci bukin kaddamar da cibiyar tattara bayanai da suka shafi tsaro na kasashen yankin afrika ta yamma a Bamako dake babban birnin kasar ta Mali.

Talla

Shugaban Mali Ibrahim Boubacar Keita tareda rakiyar shugaban kungiyar kasashen yammacin Afrika ta Ecowas Faure Gnassimgbe na Togo sun yaba da samar da wannan cibiya da za ta taimakawa domin dakile duk wani hari daga yan ta’ada zuwa kasashen Ecowas, cikin dan karamin lokaci kasashen yankin za su iya musayar bayanai dama daukar matakan tsaro da suka dace .

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.