Matsalar rashin aiki a Afrika za ta tsananta nan da shekaru 20

Sauti 10:22
IMF ta ce za a fi samun yawan masu zaman kashe wando a Afrika a 2035 fiye da idan an hade na sauran kasashen duniya baki daya.
IMF ta ce za a fi samun yawan masu zaman kashe wando a Afrika a 2035 fiye da idan an hade na sauran kasashen duniya baki daya. Reuters

Shirin Kasuwa ya yi nazari ne kan wani rahoton da asusun lamuni na duniya IMF ya fitar kan girman matsalar rashin ayyukan yi a Afrika musamman Najeriya da kuma yadda za a yi kokarin magance matsalar idan aka bi matakan bunkasa kanana da matsakaitan sana’o’I da masana’antu.