Najeriya

Tarin Shika ya kashe yara 11 a Kano

Akalla mutane 40 da suka harbu da cutar na karbar magani yanzu haka.
Akalla mutane 40 da suka harbu da cutar na karbar magani yanzu haka. AFP/Pius Utomi Ekpei

Akalla kananan yara 11 suka rasa rayukansu sakamakon kamuwa da tarin Shika a kauyen Kan-kwana a karamar hukumar Kiru a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya. Jami’in yada labaran karamar hukumar Malam Rabi’u Khalil ya ce wasu yaran akalla 40 da suka harbu da cutar na karbar magani yanzu haka. Wakilinmu daga jihar Kano Abubakar Isa Dandago na dauke da Karin bayani a cikin rahoton da ya aiko mana.

Talla

Tarin Shika ya kashe yara 11 a Kano

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.