Bakonmu a Yau

Abarchi Magalma kan taron shugabannin kasashen yammacin Afirka

Sauti 03:36
Taron shugabanni Afirka
Taron shugabanni Afirka AFP PHOTO/Pius Utomi Ekpei

Shugabannin kasashen Yammacin Afirka hudu ne ke halartar wani taro da za a buda yau talata a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar inda za su tattaunawa dangane da yunkurin samar da takardar kudi ta bai daya a yankin.Shugabannin kasashen Najeriya da Ghana da Cote D’Ivoire a kuma Nijar na a matsayin shugabannin kwamitin tsare-tsare domin shimfida siyasar samar da takardar kudin ta bai daya a yankin mai mutane sama da milyan 300. Abarchi Magalma, masani tsarin tattalin arziki ne a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar, ya bayyana muhimmancin samar da wannan takardar kudi a yankin.