Isa ga babban shafi
Afrika

An yi Taron samar da kudin ECOWAS a Nijar

Shugabannin kasashen yammacin Africa da ya gudana yau Talata a birnin Yamai na Jamhuriyyar Nijar.
Shugabannin kasashen yammacin Africa da ya gudana yau Talata a birnin Yamai na Jamhuriyyar Nijar. Femi Adesina Facebook
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
1 Minti

Shugabannin kasashen Afirka ta Yamma da ke cikin kwamitin tabbatar da aiwatar da amfani da kudin bai-daya sun gudanar da wani taro ranar Talata a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar. Shugabannin na fatar samar da kudin na bai-daya daga nan zuwa shekarar 2020 kamar yadda Wakiliyarmu a birnin Yamai Koubra Illo ta aiko da rahoto.

Talla

An yi Taron samar da kudin ECOWAS a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.