Tarihin kungiyar al Shebaab da dalilan da ya sa suka addabi Somalia

Sauti 19:10
Wasu mayakan kungiyar al Shebaab a yankin Dayniile dake kudancin birnin Mogadishu. Daukar hoto ranar 5 ga watan Maris, 2012.
Wasu mayakan kungiyar al Shebaab a yankin Dayniile dake kudancin birnin Mogadishu. Daukar hoto ranar 5 ga watan Maris, 2012. REUTERS/Feisal Omar

Shirin Tambaya da Amsa na wannan yayi karin haske kan bukatar samun tarihin Kungiyar Al Shebaab mai da'awar Jihadi a kasar Somalia, da kuma dalilian da suka sanya har yanzu aka kasa kawo karshensu. Zalika shirin na dauke da amsoshin wasu tambayoyin da masu sauraro suka turo.