Bakonmu a Yau

Gwamnan Adamawa ya zargi jihohi da yin sakaci kan matsalar manoma da makiyaya a Najeriya

Sauti 03:01
Sanata Bindow Jibrilla, gwamnan jihar Adamawa
Sanata Bindow Jibrilla, gwamnan jihar Adamawa google.com

Daya daga cikin matsalolin da suka addabi Najeriya a  yau ita ce matsalar rikici tsakanin makiyaya da manoma, abin da ke kai ga rasa rayuwa da kuma dimbin dukiya.Yayin da ake ci gaba da lalubo hanyar magance matsalar, gwamnan jihar Adamawa Sanata Bindow Jibrilla ya zargi gwamnonin Jihohi da sakaci har  matsalar ta yi girma.Ga dai abin da ya shaida wa Bashir Ibrahim Idris a zantawar da su ka yi da shi a Lagos.