Ra'ayoyin masu saurare kan zaben Kenya

Sauti 15:09
Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyatta
Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyatta REUTERS/Thomas Mukoya

Tattaunawa da Ra'ayoyin masu sauraro kan zaben Kenya da ya bai wa shugaba Uhuru Kenyatta nasaran ci gaba da mulki a wani sabon wa'adi na biyu.