Senegal

Mata na fuskantar matsalar yoyon fitsari a Senegal

Asibitin masu fama da yoyon fitsari
Asibitin masu fama da yoyon fitsari

A kasar Senegal a jiya ne gidan rediyon Faransa Internationnal Rfi ya bayar da kyauta zuwa wasu yan jarida da suka shirya rahoto da ya mayar da hankali kan matsalar yoyon fitsari a kasar,Daga cikin mata 5000 masu zuwa asibiti wajen haifuwa , 400 daga cikin su na fama da matsallar yoyon fitsari.A wannan rahoto da ya hada da tattaunawa da wasu mutanen da lamarin ya shafa, Abdoulaye Issa ya duba mana halin da ake ciki.