Ra'ayoyin masu saurare na yau juma'a daga na sashen hausa na rediyon Faransa Internationnal,rfi

Sauti 15:00
Wayar sadarwa ta talho
Wayar sadarwa ta talho RFI/François Porcheron

A yau juma'a masu saurare da dama ne suka bayyana ra'ayoyin su dangane da batutuwa daban-daban.Harouna Ibrahim kakangi shine ya jagoranci shirin, a yi saurare lafiya