Tambaya da Amsa

Tarihin Kungiyar Al Shebab

Sauti 19:10
Mokhtar Robow tsohon na hannun damar shugaban kungiyar Al Shebab a Somalia
Mokhtar Robow tsohon na hannun damar shugaban kungiyar Al Shebab a Somalia MOHAMED ABDIWAHAB / AFP

Kungiyar Al Shebab na Somalia  na daya daga cikin kungiyoyin dake  barazana ga batun tsaroa  akasar Somalai   da wasu kasashen ketare.A cikin shirin amsoshin masu saurare Azima Aminu  Bashir ta duba tambayar wani mai sauraren mu ,ga kuma shirin amsoshin tambayoyin ku masu saurare.