wasanni

Kofin kwallon kafa na kungiyoyin Afrika

Yan wasan kulob na Wydad Casablanca na kasar Morocco
Yan wasan kulob na Wydad Casablanca na kasar Morocco FADEL SENNA / AFP

A jiya asabar ne aka buga wasar karshe  a gasar neman kofin kungiyoyi na nahiyar. A filin wasa na Casablanca dake Morocco, kulob na Wydad na Casablanca ya lalasa kulob na Al-Ahly na kasar Masar da ci 1 da 0.

Talla

Tsawon shekaru 25 kulob na Wydad Casablanca ke jiran wannan nasara.

Dubban dubatar magoya bayan kulob na Wydad Casablanca na kasar ta Morocco ne suka share daren jiya suna murna da wannan nasara

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.