Isa ga babban shafi
Cote D'Ivoire

Bunkasa sashen al'adu a Cote D'Ivoire

Fadar Shugaban kasar Cote D'Ivoire  a Abidjan
Fadar Shugaban kasar Cote D'Ivoire a Abidjan Wikimedia Commons CC by 3.0 / Citizen59
Zubin rubutu: Abdoulaye Issa
1 Minti

A wani shiri na bunkasa sashen al’adu tareda samar da wuraren bayar da ilimi na zamani ,Gwamnatin Cote D’ivoire ta fadada makarantar nan Insaac da ta sha’ara wajen bayar dama horar da daliban Afrika a fanonin da suka shafi kida da al’adu a Abidjan.

Talla

A wani bincike daga masana al’adu an gano cewa sama da mutane 650.000 ne suka amfana da wannan makaranta da aka kafa a shekara ta 1991.

A bikin kadamar da makaranta a Abidjan hukumominn kasar ta Cote d’ivoire sun dau alkawalin yaye a duk ko wacce shekara kusan dalibai 500 zuwa 600 da za su taimakawa wajen talata al’adu Afrika.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.